﻿"Ka ce: ""Shi ne Allah Makaɗaĩci."""
Allah wanda ake nufin Sa da buƙata.
"Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba."
Kuma babu ɗaya da ya kasance tamka a gare Shi.
